Salisu Hassan

Salisu Hassan

Malami

Malami ne a Duniyar Computer.

Malami ne a Duniyar Computer haifaffen kuma mazaunin garin Kaduna a tarayyar Najeriya. Yana da gogewa a fannin kwamfuta a bangarori da dama, ya yi aiki a wasu daga cikin kamfanoni masu zaman kansu da suke cikin gida Najeriya.

Yanzu haka shi ne baban edita a Mujallar Duniyar Computer wacce take fitowa dub bayan watanni uku.

Online Courses

Course Name Course Price Type
Android Development (Ramadan Bonanza Class) N10,000
CorelDraw closed
HTML5 da CSS3 ₦7,500
CSS ₦3,500
HTML free
Web Design & Development closed
Desktop Publishing 18000
Computer Operation 6000

TUNTUBE MU

Email: info@makarantaa.com
Telephone: 08038892030
Adress: 35 Kagoma Road, Unguwar Sanusi, Kaduna, Nigeria

MAKARANTA

Wannan wata 'yar karamar jami'a ce da take kan Intanet wacce ta kudiri aniyar karantar da ilimomi a fannoni da dama, wanda ya hada da ilimin sana'a da ilimin zamani. A kowane lokacin muna maraba da masu sha'awar bayar da tasu gudunmuwa a kowane fanni na ilimi.