Android Development (Ramadan Bonanza Class)

Wannan jerin karatu ne na yadda ake kirkiran Manjoji na na’urorin Android, wanda aka gabatar domin dalibai da suka yi rijista a makarantar Duniyar Computer da wanda suke son su yi online. Karatun wanda zai kunshi bangarori da dama wanda ya shafi hanyoyi mabanbanta da ake bi domin ganin an kirkiri Android Applicaation.

CorelDraw

Wannan darasi ne da zai nuna mana yadda za mu yi amfani da CorelDraw tun daga matakin farko zuwa matakin karshe.

HTML5 da CSS3

Koyi yadda ake kirkirar shafin Intanet ta hanyar amfani da sabon ilimin HTML5 da CSS3

CSS

Koyi yadda ake gyara shafukan Intanet ta hanyar tsaftace su da kwalliyar CSS

HTML

Wannan darasi ne da zai koya mana yadda za mu iya kirkiran shafin Intanet ta hanyar amfani da ginshikin ilimin gina shafukan Intanet na HTML ta amfani da Notepad wurin yin shi. Mun kasa wannan karatu zuwa babi goma