HTML

HTML

INSTRUCTORS:
Salisu Hassan
Malami

Wannan darasi ne da zai koya mana yadda za mu iya kirkiran shafin Intanet ta hanyar amfani da ginshikin ilimin gina shafukan Intanet na HTML ta amfani da Notepad wurin yin shi.

Mun kasa wannan karatu zuwa babi goma

Course Content

Lessons Status
1

Banbanci tsakanin HTML da Shafukan Intanet a mataki na farko

2

Kirkirar shafin farko na HTML

3

Yin rubutu a HTML

4

Gyaran Rubutu a HTML

5

Yadda ake saka hoto a website

6

Amfani da Hanyoyin Shiga Shafukan intanet (Links)

7

Yadda ake aiki da teburi a intanet

8

Aiki tare da frame na intanet

9

kirkirar fom a shafukan intanet