Android Development (Ramadan Bonanza Class)

Android Development (Ramadan Bonanza Class)

Wannan jerin karatu ne na yadda ake kirkiran Manjoji na na’urorin Android, wanda aka gabatar domin dalibai da suka yi rijista a makarantar Duniyar Computer da wanda suke son su yi online.

Karatun wanda zai kunshi bangarori da dama wanda ya shafi hanyoyi mabanbanta da ake bi domin ganin an kirkiri Android Applicaation.